Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Kujerar tana cikin karaga sai dai kamar zoben karfe da aka jefa a tsakanin bayana na masu …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي ذر الغفاري رضي الله عنه مرفوعاً: "ما الكرسي في العرش إلا كحلقة من حديد ألقيت بين ظهري فلاة من الأرض".
Yana fada - Allah ya kara masa tsira da aminci - a cikin hadisin Abu Dharr cewa kujera, tare da karfi da girma dangane da karaga, kamar zoben karfe ne wanda aka sanya shi a cikin jejin kasa mai fadi. Wannan yana nuna girman Mahaliccin sa da kuma cikakken ikon sa.
Rukunan : ILIMIN AƘIDA · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Kaɗaita Allah cikin Rububiyya