Hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Musulunci > Ha > Hadith > ILIMIN AƘIDA

Hadisan Manzo 397 da bayani kan «ILIMIN AƘIDA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ILIMIN AƘIDA

Ingantacce ne Wannan Jibrilu kenan mai karatun aminci a gareku Ingantacce ne Ni ne mafi cancantar abin da kuka yi wa bawa na. Ingantacce ne ya wuce, kuma babu wani abu a gidana da wani mai hanta zai iya ci sai guntun sha’ir a cikin rake domin ni. Ingantacce ne Za'a kusanto da mumini ranar alƙiyama daga Ubangijinsa - Mai girma da ɗaukaka - har sai ya sanya kiyayewarSa, sai Ya tabbatar masa da zunubansa Ingantacce ne Lokacin da ayar sadaka ta sauka, muna dauke da bayanmu, sai wani mutum ya zo ya ba da sadaka mai yawa, sai suka ce: Munafunci, sai wani mutum ya zo ya Ingantacce ne Za'a kusantowa halitta da rana a yinin Alƙiyama har sai ta kusa kamar gwargwadan mil daga gare su Ingantacce ne Ku barni a abinda na bar muku, kaɗai waɗanda ke gabaninku sun halaka ne da tambayarsu da kuma saɓawarsu ga annabawansu Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zo wurina ya sha daga kwanon da aka rataye a tsaye Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin sa Haƙiƙa ka tambayeni daga wani abu mai girma, kuma shi mai sauƙi ne ga wanda Allah Ya sawwaƙa masa Ingantacce ne Ya ku mutane ! Lallai Allah Mai tsarki ne ba Ya karba sai mai tsarki, kuma Allah Ya umarci muminai da abinda Ya umarci Manzanni da shi Ingantacce ne Lallai Allah Ya rubuta kyawawa (lada) da munana (alhaki), sannan Ya bayyana hakan, wanda ya yi nufin kyakkyawa bai aikatata ba, to, Allah zai rubuta m Ingantacce ne Allah ba Ya duba zuwa surorinku da dukiyoyinku, sai dai Yana duba zuwa zukatanku da ayyukanku Ingantacce ne Muslulunci: shi ne ka shaida babu wani abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma cewa (Annabi) Muhammad manzon Allah ne, ka tsai da sallah, ka ba da zak Ingantacce ne Wanda ya farar da (wani abu) daga cikin al'amarinmu wannan abinda ba ya ciknsa to an mayar masa Ingantacce ne Ya bayina lallai ni Na haramta zalunci a kan kaina, kuma na sanyashi abin haramtawa, to, kada ku yi zalunci Ingantacce ne Ya kai yaro, zan sanar da kai wasu kalmomi, ka kiyaye Allah Zai kiyayeka, ka kiyaye Allah zaka sameshi a daura da kai, idan za ka yi roƙo, to, ka roƙi Ingantacce ne Na farkonsu da na karshensu za a ci zarafinsu, sannan a fitar da su gwargwadon niyyarsu Ingantacce ne Kada ka kashe shi, domin cewa in ka kashe shi to shi yana matsayinka kafin ka kashe shi, kuma kai kana matsyinsa kafin ya fadi kalmarsa wacce ya fadet Ingantacce ne Ya Usama, shin ka kashe shi bayan ya ce: Babu wani abin bauta sai Allah? Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga mai ɗaga murya da mai aske kanta da mai tsaga kayanta Ingantacce ne Tsakanin ffsan fuka fukai arba'in, suka ce: Ya Abu Huraira kwana arba'in? Ya ce: Shin kun ƙi? Sai suka ce: Shekara arba'in? Ya ce: Na ki. Suka ce: Wat Ingantacce ne Mafi soyuwar garuruwa a wurin Allah sune masallatansu, kuma mafi ƙin garuruwa a wurin Allah sune kasuwanninsu Ingantacce ne Dukkanin al'ummata za su shiga aljanna sai wanda ya ƙi Ingantacce ne Diga-digan bawa ba za su gusheba a ranar Alkiyama har sai an tambaye shi game da rayuwarsa a me ya karar da ita, da kuma iliminsa me ya aikata da shi, Ingantacce ne Zan bada wannan tutar ga wani mutum mai ƙaunar Allah da ManzonSa, Allah zai yi buɗi ta hannayensa Ingantacce ne Lokacin da Allah ya halicci halitta, ya rubuta a cikin wani littafi, kuma yana tare da shi a kan karaga: Rahamata ta rinjayi fushina Ingantacce ne Kwatankwacin muminai a soyayyarsu da jinkansu da tausayinsu tamkar jiki ne, idan wata gaba daga gare shi ta yi ciwo sai ragowar jikin ya dauka da ras Ingantacce ne Lallai cewa Annabi ya aika Wani Mutum a wani yaki sai ya kasane yana" karantawa abokansa in yana jansu Sallah, Sai yake cika karatunsa da: Kulhuwa. Ingantacce ne Haƙƙin musulmi akan musulmi guda shida ne" aka ce: Waɗannene su ya Manzon Allah?, ya ce: "Idan ka haɗu da shi to ka yi masa sallama, idan ya kiraka ka Ingantacce ne Duk wanda ya yi mubaya'a ga limami kuma ya ba shi cinikin hannunsa da 'ya'yan zuciyarsa, to ya rantse da shi idan zai iya. Hasan ne Wanda ya yi kamanceceniya da wasu mutane, to, yana daga cikinsu Ingantacce ne Na tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Wanne zunubine mafi girma a wurin Allah? ya ce: " Ka sanyawa Allah kishiya alhali Ingantacce ne Ba ya halatta ga mutum ya ƙauracewa ɗan uwansa sama da dare uku, suna haɗuwa, sai wannan ya kau da kai, wannan ma ya kau da kai, mafificinsu (shi ne) Hasan ne Wanda ya cutar Allah Zai haɗa shi da sakamakon cutar, wanda ya tsananta Allah Zai haɗa shi da sakamakon tsanantawar Ingantacce ne Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai Ingantacce ne Wanda ya mari kunci, kuma ya yaga aljihuna, kuma ya yi ihu irin ta Jahiliyya to ba shi tare da mu Ingantacce ne Ku karanta Alqurani domin zai zo Ranar Alkiyama mai ceton Ma'abotansa Ingantacce ne ‌Duk wanda ya zama yana da wani abin da ya zalinci ɗan uwansa da shi na mutuncinsa ne ko wani abu to ya yi ƙoƙarin warwarewa daga gare shi a yau, tun Ingantacce ne Wasu daga cikinsu suna dauke wuta a kan dugadugansa, wasu kuma suna dauke shi zuwa gwiwowinsa, wasu kuma suna daukarsa Ingantacce ne cewa Annabi, aminci ya tabbata a gare shi, ya kira tukunyar ruwa Hasan ne Yakai ɗan Adam lallai cewa kai baka roƙeni ba, ka yi kwaɗayi gareni zan gafarta maka abinda ya kasance gareka babu ruwaNa Ingantacce ne Kowane bawa za a tayar da shi ranar tashin kiyama a cikin yanayin da ya mutu a kansa Ingantacce ne ‌Za'a tashi mutane a ranar Lahira marasa takalma tsirara kuma marasa kaciya Ingantacce ne Allah Madaukakin Sarki zai yi dariya ga wasu maza biyu da suka kashe juna suka shiga Aljanna. Wannan yana fada ne saboda Allah kuma ana kashe shi, san Ingantacce ne Mutane suna tsayuwa ne zuwa ga Ubangijin talikai har sai dayansu ya kasance ba ya cikin zabensa zuwa rabin kunnuwansa Ingantacce ne Mumini kakkarfa ya fi alkairi da soyuwa a wajen Allah sama da mumini rarrauna, akwai alkairi a kowanne, Ingantacce ne "Lallai Allah -Maigirma da Daukaka- zai ce Ranar Al-kiyama ya kai Dan Adam nayi rashin lafiya amma baka dubani ba" Ingantacce ne Lallai cewa ku zaku ga Ubanugijinku kamar yadda kuke ganin wannan watan, ba zaku wahala ba a ganinsa Ingantacce ne "Idan kuka ji faruwar Annoba a wani gari, to kada ku shige shi, kuma idan ta faru a gari kuna cikinsa, to kada ku futa daga cikinsa" Ingantacce ne "wani lokaci Annabi Ayyub yana Wanka tsirara, sai fara ta Zinare ta fado masa" Ingantacce ne Ka yi albishir da haske biyu da aka ba ka su, wanda ba'a bawa wani Annabi kafinka ba; Ita ce Fatihatul Kitab, da ƙarshen suratul Baƙarah, ba za ka kar Ingantacce ne ‌Lallai kai kana da ɗabi'u biyu waɗanda Allah Yake sonsu: Haƙuri da kuma dangana Ingantacce ne Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba Ingantacce ne Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har sai anyi sakamako ga Akuya Mai kaho da Mara Kaho Ingantacce ne "Babu wani annabi fa sai ya gargadi Mutanensa Mai Ido daya Makaryaci Ingantacce ne Na rantse da wanda raina yake a hannunsa zaku bi hanyar wadanda ke gabaninku Sanadinsa Hasan ne Cewa wani mutum ya zo wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya yi masa magana a akan wani al'amari, sai ya ce: Allah Ya so k Ingantacce ne Mafi tsananin azaba a wurin Allah a ranar Alkiyama wadanda suke kwaikwayon halittar Allah Ingantacce ne Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Ingantacce ne Shin ba na aika ka ba a kan abin da Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya aike ni ba?? Kada ka bar mutum-mutumi sai ka share
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah