Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga ma…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga ma…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su ta…

Bayanin hadisin: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su ta…

Abu Burda - Allah Ya yarda da shi - ya hakaito cewa babansa Abu Musa al-Ash'ari - Allah Ya yarda da shi - ya yi rashin lafiya, rashin lafiya mai tsanani har ya suma, kuma kansa ya zama a ɗakin wata mata daga cikin iyalansa, sai ta yi ihu ta yi masa kukan mutuwa, bai samu damar da zai mayar mata da komai ba saboda sumansa. Lokacin da ya farka ya ce: Lallai cewa shi ya kuɓuta (ya barranta) daga wanda Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga gare shi, lallai cewa shi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - haƙiƙa ya kuɓuta daga: Al-Saliƙah: Ita ce mai ɗaga muryarta a lokacin musiba. AlHaliƙah: Ita ce wacce take aske gashin kanta a lokacin musiba. Asshaƙƙah: Ita ce wacce take tsaga tufafinta a lokacin musiba. Domin cewa su suna daga al'amuran Jahiliyya, kai an yi umarni da yin haƙuri a lokacin musiba, da neman ladanta ga Allah.

Koyarwar hadisin: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su ta…

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JANA'IZA · ILIMIN AƘIDA · FIƘHU DA USULU · MUTUWA DA HUKUNCE-HUKUNCENTA · Imani da Hukuncin Allah da Ƙaddara · MAS'ALOLIN HUKUNCIN ALLAH NA ƘADDARA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah