Hadisan kan JANA'IZA

Musulunci > Ha > Hadith > JANA'IZA

Hadisan Manzo 23 da bayani kan «JANA'IZA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan JANA'IZA

Ingantacce ne Ku wanketa sau uku, ko sau biyar, ko sama da haka idan kuna ganin hakan, da ruwa da magarya, ku sanya kafur a na ƙarshe - ko wani abu daga kafur -, id Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai Ingantacce ne Ku yi gaggawa da jana'iza, idan ta gari ce to alheri kuke kaita gare shi, idan kuma koma bayan haka ne, to sharri ne kuke sauke shi daga wuyayenku Ingantacce ne An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba Ingantacce ne Shin ba ku sani ba cewa Musulunci ya shafe abin da yake gabaninsa, hijira kuma ya shafe abin da yake gabaninsa, kuma Hajji ya shafe abin da yake gaban Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga mai ɗaga murya da mai aske kanta da mai tsaga kayanta Ingantacce ne Ya Allah, dan haka dan haka don haka yana cikin kariyar ka da kuma tunanin cikin unguwar ka, da hukuncin shari'ar kabari da azabar wuta, kuma ku mutan Ingantacce ne Ido yana hawaye kuma zuciya tana baqin ciki, kuma muna faxar abin da zai yardar da Ubangijinmu ne, kuma rabuwa da kai, ya Ibrahim, muna baqin ciki Ingantacce ne Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta Ingantacce ne Lallai cewa Annabi anyi masa likafani a cikin kaya farare na Yaman, kuma babu Riga ko Rawani Ingantacce ne Kada ku zagi matattu; domin cewa sun iso zuwa abin da suka gabatar Ingantacce ne Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai Ingantacce ne Annabi mai tsira da aminchi su kara tabbata a gareshi ya bada labarin rasuwar Najjashi a cikin ranar da ya rasu, sai ya fito da su zuwa wurin sallah, Ingantacce ne Duk wanda ya halarci gawa har akai mata salla yana da kiradi guda,wanda kuma ya halarce ta har aka binneta yana da kiradi biyu,aka ce:menene kiradi bi Ingantacce ne Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in Ingantacce ne Idan Allah Ya kaddarawa bawa cewa zai mutu a wata kasa sai Ya sanya masa wata bukata zuwa gareta Ingantacce ne Ku laƙƙanawa matattunku: Laa ilaha illallah Ingantacce ne Idan mutum ya rasu akin sa ya yanke sai dai daga abu uku: Sadaka mai gudana, ko wani ilimin da ake anfanuwa da shi, ko ɗa na gari da ya ke masa addu'a Hasan ne Lallai cewa Abdullahi bn Abi Aufa yayi Kabarbaru Hudu a jana'izar 'ya mace, don haka sai ya tashi bayan ta hudu abunda yake tsakanin Kabbarorin biyu Ingantacce ne Wannan kun yabe shi da Al-kairi, sai Al-janna ta tabbata a gare shi, kuma wannan kun faxi sharri akansa, sai wuta ra tabbata akansa, kune shaidun Alla Hasan ne Babu wani mamaci da zai mutu, don haka ya tashi ya yi musu makoki ya ce: Suna girmama shi, da maigidansa, ko makamancin haka, sai dai an sanya mala'ik Ingantacce ne Abdullahi bin Rawaha - Allah ya yarda da shi - ya wuce, sai ‘yar’uwarsa ta sa shi kuka, tana cewa: Kuma suka aikata shi, da sauransu, da sauransu: Kun Ingantacce ne Lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya dauke mu zuwa ga falala, sai ya dauke mu kada mu saba masa a ciki: cewa ba
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah