Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama
Bayanin hadisin: Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa ladanai waɗanda suke kiran sallah sune mafiya tsawon wuyaye a cikin mutane ranar alƙiyama, saboda girman aikinsu, da kuma yawan alherinsu, da girman ladansu.
Koyarwar hadisin: Ladanai sune mafiya tsawon wuyaye a ranar alƙiyama
- Falalar kiran sallah da kwaɗaitarwa a cikinsa.
- Bayanin matsayin ladanai da ɗaukakar matsayinsu a ranar alƙiyama.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· ILIMIN AƘIDA
· FIƘHU DA USULU
· KIRAN SALLAH DA IƘAMA
· Imani da Ranar Lahira
· RAYUWAR LAHIRA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah