Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xan…

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xan…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

Teburin Abun ciki :

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau…

عن أبي بكرة رضي الله عنه قال: أخرج النبي صلى الله عليه وسلم ذات يوم الحسن، فصعد به على المنبر، فقال: «ابني هذا سيِّد، ولعلَّ اللهَ أن يُصلحَ به بين فئتين من المسلمين».

Bayanin hadisin: Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau…

Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, zuwa Masallaci sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xana ne Kuma Shugaba, Sai ya bawa Muatane labari cewa Xansa Hassan Shugaba ne Mai Asalin girma, Kuma Mai darajar Nasaba, kuma yana dangantaka da mafi girman gida a bayan qasa, kuma cewa Allah Maxaukakin Sarkin kuma watakila Allah zai sulhunta tsakanin wata runduna guda biyu ta Musulmai ya haxa kan baki xayan Musulmai, Kuma babu Shakka wannan hadisin mai girma Alama daga cikin Alamomin Annabtakarsa SAW inda a cikin wannan Hadisin yanda ya bada labarin sa SAW abunda zai faru ga wannan jagora ne mai girma Alhasan Bin Ali -Allah ya yarda da su- na haca kan Musulmai da sulhu a tsakaninsu, da xauke rigimar tsakaninsu, kuma hakan ya faru ta hanyar janyewarsa daga Halifanci ga Mu'awiya, abunda xinkewar varaka, da kuma kate jini kuma wana ya faru ne a Shekarar Jama'a Shekara ta 40 ko 41 hijira

Rukunan : FALALAR IYALAN GIDAN ANNABI · ILIMIN AƘIDA · IYALAN GIDAN ANNABI

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.7 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah