Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Duk wanda Ya so Hassan da Husaini to haqiqa ya so ni, kuma duk wanda yaqi su to haqiqa ya …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال النبي صلى الله عليه وسلم : «مَن أحبَّ الحسن والحُسين فقد أحبَّني، ومَن أبغضهما فقد أبغضني».
Duk wanda yaso hasan da Husain jikokin Manzon Allah SAW to haqiqa yaso manzon Allah SAW kuma duk wanda yake qins to haqiqa yana qin Manzon Allah SAW kuma wannan Dalili ne da yake nuna Matsayinsu
Rukunan : HAƘƘOƘIN IYALAN GIDAN ANNABI · ILIMIN AƘIDA · IYALAN GIDAN ANNABI