Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba
Musulunci > Ha > Hadith > Falalar sahabbai > Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba
Wanda ya ruwaito hadisin: Ahmad ne ya ruwaito shi kuma asalinsa yana cikin Sahih Muslim
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya b…
Bayanin hadisin: Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya b…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa duk wanda ya halarci yaƙin Badar wanda aka yi a cikin shekara ta biyu da hijira yana mai yaƙi tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, haka nan wanda ya halarci Sulhun Hudaibiyya, kuma a cikinsa ne aka yi Bai'atir Ridwan wacce aka yi a cikin shekara ta shida da hijira ba zai shiga wuta ba.
Koyarwar hadisin: Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya b…
- A cikinsa akwai falalar ma'abota (yaƙin) Badar da Hudaibiyya, kuma su ba zasu shiga wuta ba.
- Bayanin cewa Allah - Maɗaukakin sarki - Zai lamunce musu abinda ake bin su, kuma Zai datar da su ga mutuwa akan imani, kuma Zai shigar da su aljanna ba tare da rigayar azabar wuta ba, wannan kuma falalar Allah ce da yake ba wa wanda Yake so, Allah Ma'abocin falala ne Mai girma.
Rukunan :
FALALAR SAHABBAI
· DARAJOJIN SAHABBAI ALLAH ƘARA YARDA DA SU
· FALALOLI
· FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU
· ILIMIN AƘIDA
· FALALOLI DA LADUBBA
· SAHABBAI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah