Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Ya Ubangiji ka gafartawa Mutanen Madina da "Ya'yan Mutanen Madina, da 'Ya'yan Mutanen Madi…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن زيد بن أرقم رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اللهمَّ اغفِرْ للأنصار، ولأبناءِ الأنصار، وأبناءِ أبناءِ الأنصار».
A cikin Wannan Hadisin Manzon Allah ya yi Addu'a ga Mutanen Madina cewa Allah yayi musu gafara da su da 'ya'yansu, kuma a cikin wancan akwai Falalr bayyananniya a gare su da Zuriyar su da zata zo bayansu
Rukunan : FALALAR SAHABBAI · ILIMIN AƘIDA · SAHABBAI