Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi …

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi …

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muk…

عن سَلَمة بن الأَكْوع رضي الله عنه قال: غَزَوْنا مع رسول الله صلى الله عليه وسلم حُنَينًا، فلما واجَهْنا العدوَّ تقدَّمتُ فأَعْلُو ثَنِيَّة، فاستَقْبَلَني رجُل من العدو، فَأَرْمِيه بسَهْم فتَوَارَى عَني، فما دَرَيت ما صَنَع، ونظرتُ إلى القوم فإذا هُمْ قد طَلَعوا من ثَنِيَّة أخرى، فالتَقَوْا هُمْ وصَحابة النبي صلى الله عليه وسلم ، فولَّى صحابة النبي صلى الله عليه وسلم وأَرجِعُ مُنْهَزِمًا، وعليَّ بُرْدَتان مُتَّزِرًا بإحداهما مُرْتَدِيًا بالأخرى، فاستُطلِق إِزاري فجَمَعْتُهما جميعا، ومررتُ على رسول الله صلى الله عليه وسلم مُنْهَزِمًا وهو على بَغْلَتِه الشَّهْباء، فقال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «لقد رَأَى ابنُ الأكْوَع فَزَعًا»، فلما غَشَوا رسول الله صلى الله عليه وسلم نَزَل عن البَغْلة، ثم قَبَضَ قَبْضَة مِن ترابٍ مِن الأرض، ثم استقْبَلَ به وجوههم، فقال: «شاهَت الوجوه»، فما خَلَق الله منهم إنسانًا إلا مَلَأَ عيْنَيْه ترابًا بِتِلك القبْضَة، فَوَلَّوا مُدْبِرين، فَهَزَمَهم الله عز وجل ، وقَسَّم رسول الله صلى الله عليه وسلم غَنائِمهم بين المسلمين.

Bayanin hadisin: Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muk…

Salama Bin Al-akwa'a yana bada Labarin cewa shi yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi gaba sai suka hau Thaniyya, sai wani Mutum ya fuskance ni daga cikin abokan gaba, sai na harbe shi da kibiya sai ya vace mun bansan mai ya faru ba,sai na tubi Mutane sai na gansu sun hau wani thaniyat sai suka haxu da Sahabban Manzon Allah SAW sai Sahabbai suka juya da baya sai na juyo nima na karaya, kuma ina sanye da Mafai biyu xaya na xaura xayan kuma na lulluva, sai na cire xayan na haxe su waje xaya baki xaya, na wuce Manzon Allah SAW an cinye shi da yaqi kuma yana kan Alfadararsa wacce Al-shahbaa, Sai Manzon Allah SAW ya ce: "Haqiqa Ibn Al-akwa'a tsoro" to yayin da suka lulluve Manzon Allah SAW sai ya sauka daga kan Al-fadarin, sannan ya danqi Qasa sannan ya fuskance su da ita wajen Fuskokinsu sai ya ce: "Fuskoki sunyi Muni" babu wani daga cikin su face Qasa ta cika Idanusa da wannan Qasar, sai suka juya aguje, sai Allah ya ruguzasu, sai Manzon Allah SAW ya raba ganimarsu a tsakanin Musulmai

Rukunan : SIRAR ANNABI · YAƘE-YAƘENSA DA YA JE DA KANSA DA WAƊANDA YA AIKA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah