Yayin da Annabi SAW ya rasu sai suka ce: a ina za'a Binne shi? sai Abiubakar ya ce: a wuri…

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Yayin da Annabi SAW ya rasu sai suka ce: a ina za'a Binne shi? sai Abiubakar ya ce: a wuri…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Sa'ad ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yayin da Annabi SAW ya rasu sai suka ce: a ina za'a Bin…

عن عائشة رضي الله عنها ، قالت: لما مات النبيُّ صلى الله عليه وسلم قالوا: أين يُدْفنُ؟ فقال أبو بكر: في المكان الذي مات فيه.

Bayanin hadisin: Yayin da Annabi SAW ya rasu sai suka ce: a ina za'a Bin…

yayin da Manzon Allah SAW yayi wafati Sahabbai sunyi savanin wurin da za'a binne shi a cikinsa, sai Abubakar ya ce: ku binne shi a wurin da ya rasu a cikinsa, a cikin wasu Riwayoyi: cewa Abubakar ya ji Manzon Allah SAW yana cewa: Babu wani Annabi daga cikin Annabawa sai a Mahallin da yake son a binneshi a cikinsa

Rukunan : SIRAR ANNABI · WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah