Bana kishin Mutuwar wani da Mutuwa da tafi bani tsoro da tsanani kamar Mutuwar Manzon Alla…

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Bana kishin Mutuwar wani da Mutuwa da tafi bani tsoro da tsanani kamar Mutuwar Manzon Alla…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Bana kishin Mutuwar wani da Mutuwa da tafi bani tsoro d…

عن عائشة رضي الله عنها قالت: «ما أَغْبِطُ أحدًا بهَوْنٍ موتٍ بَعْدَ الذي رَأَيتُ مِنْ شدَّة مَوْت رسول الله صلى الله عليه وسلم ».

Bayanin hadisin: Bana kishin Mutuwar wani da Mutuwa da tafi bani tsoro d…

Nana Aisha tana cewa: lallai cewa ita ba zatayi farin ciki da sauqin Mutuwar wani ba, kuma ba zata yi fatan ta zama mai sauqi ba, bayan abun da ta gani ga Manzon Allah SAW haqiqa tasan cewa tsananin Mutuwa ba ita ce take nuna Mummunan qarshe ga mamaci ba, kuma ba saqinta ba ne yake nuna Karama ba, kuma inda haka ne da Manzon Allah SAW ya kasance Mafi cancantar Mutane da shi, to don haka kada kuji tsoron tsananin Mutuwa, kuma kada kuyi farin cikin don wani ya Mutu ba tare da tsanani ba.

Rukunan : SIRAR ANNABI · WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah