Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Yayin da Annabi SAW ya rasu sai suka ce: a ina za'a Binne shi? sai Abiubakar ya ce: a wuri…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها ، قالت: لما مات النبيُّ صلى الله عليه وسلم قالوا: أين يُدْفنُ؟ فقال أبو بكر: في المكان الذي مات فيه.
yayin da Manzon Allah SAW yayi wafati Sahabbai sunyi savanin wurin da za'a binne shi a cikinsa, sai Abubakar ya ce: ku binne shi a wurin da ya rasu a cikinsa, a cikin wasu Riwayoyi: cewa Abubakar ya ji Manzon Allah SAW yana cewa: Babu wani Annabi daga cikin Annabawa sai a Mahallin da yake son a binneshi a cikinsa
Rukunan : SIRAR ANNABI · WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI