Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن جابر رضي الله عنه قال: «جاءني النبيُّ صلى الله عليه وسلم يَعُودُني، ليس بِرَاكبٍ بَغْل ولا بِرْذَوْن».
Cikin wannan Hadisin Jabir yana bada labarin cewa da yayi rashin lafiya Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki.
Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN DUBA MARA LAFIYA · SIRAR ANNABI · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · FALALOLI DA LADUBBA · SIFFOFINSA NA HALITTA · ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI