Hadisan kan SIFFOFINSA NA HALITTA

Musulunci > Ha > Hadith > SIFFOFINSA NA HALITTA

Hadisan Manzo 38 da bayani kan «SIFFOFINSA NA HALITTA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan SIFFOFINSA NA HALITTA

Ingantacce ne Naga Manzon Allah SAW yana Sallah a cikin qirjinsa da wani Ruri Kamar Rurin Dutsen Niqa saboda Kuka SAW Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya shafi Hannunsa a fuskarsa kuma yayi mun Addu'a , sai ya rayu shekara xari da Ashirin kuma babu komai a kansa sai 'Yan gasuka kaxan Ingantacce ne Cewa Wata mata tana da wata damuwa a hankalinta, sai ta ce ya manzon Allah lallai ni ina da wata buqata a wajenka, sai ya ce: " Babar Wane, kalli ko w Ingantacce ne Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu ba ko batama kai ba sannan ya ce: "Ya Ubangiji ina rokonka ha Ingantacce ne Babu wani Mutum da yafi manzon Allah SAW soyuwa a gare su, kuma sun kasance idan suka ganshi basa miqewa saboda saninsu da yanaqin hakan Ingantacce ne Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki Ingantacce ne Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa Ingantacce ne Bai kasance mai yawan alfasha ba, ko mai yawan ɗorawa kansa alfasha ba, ko mai kwararoto a kasuwa, kuma ba ya rama mummuna da mummuna, sai dai yana yi Ingantacce ne Ban taɓa ganin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi yana ƙyaƙyata dariya ba, har inga ƙarshen ganɗarsa ba, kawai ya kasance yana murmu Ingantacce ne Shin bana ba ku labari ba game da Jujal, wanda babu wani annabi da ya zantar da mutanensa shi ? lallai shi mai ido ɗaya ne, kuma shi zai zo a tare da Ingantacce ne Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi tsananin kunya daga budurwar dake cikin budircinta, idan ya ga wani abinda yak Ingantacce ne Lallai cewa Annabi ya kasance yana Sallah kuma ya na dauke da Umama Yar Zainab Yar Annabi Hasan ne Maganar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kalmomi ne da kowa ya ji zai iya fahimtarsu Ingantacce ne Lallai cewa Allah Maigirma da Daukaka ya nade mun kasa, sai da nagano daga bangon gabas zuwa bangon yamma , ku ma cewa lallai Al'umma ta Mulkinta zai Hasan ne Lallai cewa mafi tsoron abinda nake jiye muku tsoro karamar shirka" suka ce : Mece ce karamar shirka ya Manzon Allah? ya ce: "Riya Ingantacce ne idan ya yi magana, zai maimaita ta har sau uku har sai an fahimce ta, kuma idan ya zo gare shi, sai ya ce masa Ingantacce ne Na ambaci wani abu game da adalcinmu, kuma ina tsammanin zai kulle ni, don haka na ba da umarnin a raba shi Ingantacce ne Ananbi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba, sai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci, sai Manzo Ingantacce ne Idan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - zai bar aiki, kuma zai so yin aiki da shi; Tsoron mutane su yi aiki da shi, to, za Ingantacce ne Ba na zuwa sallah, kuma ina so in tsawaita, saboda haka na ji yaron yana kuka, don haka sai na wuce cikin addu'ata na ƙi jinin mahaifiyarsa Ingantacce ne Na ga Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana zaune yankakken dabino yana cin dabino Ingantacce ne Ina tafiya tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a kansa tare da dusar kankara mai kauri a cikin dutsen. Ingantacce ne Abin da nake da shi mai kyau ba zai kasance ba. Ka kiyaye shi daga gare ka, kuma duk wanda ya nemi tsari, Allah zai gafarta masa, wanda kuma ya gamsu, Ingantacce ne Kwatankwacinku da kwatankwacinku kamar na mutumin da ya kunna wuta ne, sai ya sa ciyawa da shimfiɗar ciki suka fado a ciki, yayin da yake ƙona su daga Ingantacce ne Ya Allah duk wanda ya jiɓinci wani abu daga al'amarin al'ummata sai ya tsananta musu, to, ka tsananta masa, duk wanda ya jiɓinci wani abu daga al'amar Ingantacce ne Wanda ba ya jin kai ba ba za'a ji kansa ba Ingantacce ne Ya Jibrilu, je wurin Muhammad ka ce: Za mu faranta maka a cikin alummarka ba matan ka ba Ingantacce ne "Lallai wata Mata ta zo Wajen Manzon -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- da Wata Riga da aka saka" Ingantacce ne "wani lokaci Kuyanga daga cikin Kuyangin Madina tana kama Hannun Annabi tayi ta Jansa duk inda ta so" Ingantacce ne "Ku rabu da shi ku zuba Bokitin Ruwa, ko Gugan Ruwa, Saboda an turo ku ne Masu saukakakawa ba'a turoku masu tsanantawa ba" Ingantacce ne "Lallai cewa su sun bani zabin sun tambaye ni suka tambaye da yawa ko ko su sanayni nayi Rowa ni kuma ba Marowaci ba ne" Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi kyauta cikin mutane, kuma ya kasance mafi kyutar da yake yi a Ramadan ne Ingantacce ne Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance ya fi kowa kyawawan ɗabi’u Ingantacce ne "Da za'a gayyaceni zuwa kafar Akuya ko cinya zan amsa" Ingantacce ne Ba'a taɓa ba wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - zabi ba tsakanin abubuwa biyu face sai ya zaɓi mafi sauƙinsu, matuƙar bai Ingantacce ne Annabi SAW bai taba dukan wani abu ba da Hannunsa, ko Wata Mata Ko Baron gida, sai fagen Jahadin daukaka Addinin Allah Ingantacce ne Ya Allah ! Kaɗai ni mutum ne, duk mutum daga cikin musulmai da na zage shi ko na tsine masa ko na dake shi to Ka sanya hakan ya zama tsarki da rahama Ingantacce ne To, ɗabi’un Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi sun kasance Alƙur’ani ne
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah