Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari…

عن جابر رضي الله عنه قال: «جاءني النبيُّ صلى الله عليه وسلم يَعُودُني، ليس بِرَاكبٍ بَغْل ولا بِرْذَوْن».

Bayanin hadisin: Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari…

Cikin wannan Hadisin Jabir yana bada labarin cewa da yayi rashin lafiya Manzon Allah SAW yazo dubani ba tare da ya hau Alfadari ba ko Doki.

Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN DUBA MARA LAFIYA · SIRAR ANNABI · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · FALALOLI DA LADUBBA · SIFFOFINSA NA HALITTA · ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah