Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yus…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن يوسف بن عبد الله بن سلام رضي الله عنهما قال: «سَمَّاني رسول الله صلى الله عليه وسلم يوسف، وأَجْلَسَنِي في حِجْره».
Yusuf yana bada labari a cikin wannan Hadisin cewa Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su cewa Manzon Allah SAW ya sanya masa Yusuf kuma ya zaunar da shikan cinyarsa, kuma wannan yana daga cikin kyawawan Halayen Manzon Allah SAW da kuma Tawalu'unsa da jin qansa ga Yara.
Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · HUKUNCE-HUKUNCEN ABIN HAIHUWA · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · SANYA WA ABIN HAIHUWA SUNA DA YI MASA ALKUNYA · SIFFOFINSA NA HALITTA · ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI