Hadisan kan FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI

Musulunci > Ha > Hadith > FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI

Hadisan Manzo 83 da bayani kan «FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI

Ingantacce ne Yaku wannan mata, ku yi sadaka, dan ni an nuna min cewa kune mafi yawan 'yan wuta". Sai suka ce: Dan me ya Manzon Allah? ya ce: "Kuna yawaita tsinuwa Ingantacce ne Kada mace ta yi tafiya, tafiyar kwana biyu sai da mijinta tare da ita ko muharraminta Ingantacce ne Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi Ingantacce ne Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa Ingantacce ne Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda na bari bayan abincin Iyalina, da ladan Ma'aikata na to sauran Sadaka ne Ingantacce ne Ki ɗauki abin da zai ishe ki ke da 'ya'yanki daga cikin dukiyarsa ba tare da barna ba Ingantacce ne Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW Ingantacce ne Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi Ingantacce ne Ku kula da mata da kyau; Don mace an halicce ta ne daga haƙarƙari, kuma idan haƙarƙarin ya karkace sama da ita, idan ka je, zai saita ta, kuma idan ka Ingantacce ne Lallai cewa duniya mai zakice koriya, kuma Allah Mai gadar daku ne a cikinta, sai ya duba yaya zaku yi aiki, don haka ku ji duniya kuma ku kiyayi mata Ingantacce ne Dayanku yana yin baftisma kuma ya yi wa matarsa d thekan d ofkan wani bawa, don haka watakila zai kwana da ita daga ƙarshen ranar Ingantacce ne Kada wani mumini ya ki wata mumina, in ya ki wata ɗabi’ar daga gareta to zai so wata ɗabi’ar daga gareta Ingantacce ne ‌Idan kin so ki yi haƙuri aljanna ta tabbata gareki, idan kuma kin so zan roƙa miki Allah Ya yaye miki Ingantacce ne Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci kada ya hanata;ya ce sai Bilal dan Abdullahi Wallahi sai mun hana su, yace: sai abdullahi ya fusk Ingantacce ne Daga cikin mafiya sharrin mutane akwai matsayi a wurin Allah ranar tashin kiyama. Namiji ne ya kai wa ga matar ya sadar da shi gare shi, sannan ya bug Hasan ne Ya Allah, Ina kunyatar da hakkin masu rauni: maraya da mace Ingantacce ne Hannu maɗaukaki shi yafi alheri daga hannu maƙasƙanci Ingantacce ne Mai sakayya bai zama mai sadarwa ba (sada zumunci), saidai mai asadarwa shi ne wanda idan an yanke zumuncinsa sai ya sadar da shi Ingantacce ne Ka taimaki ɗan'uwanka azzalimi ko wanda aka zalinta Ingantacce ne Maimakon haka ya sanya siliki wanda ba shi da halitta Ingantacce ne Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, kuma halal ne ga matansu Ingantacce ne Shayarwa tana haramta dukkan abin da haihuwa take haramtawa Ingantacce ne Ya Manzon Allah, shin ina da lada akan yayan Abu Salamah da zan ciyar dasu, kuma bana barin su haka da wancan amma su 'yayana ne? Ya ce: Ee, kuna da l Ingantacce ne Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma yake haƙuri da ciwon su fiye da wanda ba ya cudanya da mutane kuma ya haƙura da musibar su. Ingantacce ne "Lallai Kabilar Ash'ariyawa idan Mujinsu ya Mutu a wajen yaki, ko Abincin Iyalansu ya ragu a Madina" Ingantacce ne "Idan Mutum ya kirawo Matarsa saboda bukatarsa to taje masa kuma ko da ta kasance takan Tanderu ne" Hasan ne Mafi cikar muminai a imani shi ne mafificinsu a kyawawan ɗabi’u, mafificinku shi ne mafificinku ga iyalinsa Ingantacce ne Duniya jin daɗi ce, fiyayyen jin daɗin duniya shi ne mace ta gari Ingantacce ne Allah Ya ce: Ya kai Ɗan Adam, ka ciyar zan ciyar da kai Ingantacce ne Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya koya mana jawabin fara magana Ingantacce ne Babu aure sai da waliyyi Ingantacce ne “Duk macen da ta yi aure ba tare da izinin waliyinta ba, to aurenta ɓatacce ne - sau uku - idan ya tare da ita, to sadakin ya kasance nata ne saboda a Hasan ne Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne Hasan ne Na ce: Ya Manzon Allah, menene haƙƙin matar ɗayanmu a kansa?, ya ce; "Ka ciyar da ita idan kaci, ka tufatar da ita idan ka tufatar (da kanka), ko ka Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya la'anci mai yin ƙarin gashi da wacce ta nemi a yi mata ƙarin gashi, da mai yin zane a jiki Ingantacce ne Wanda yake da mata biyu sai ya karkata zuwa ɗayansu, zai zo ranar alƙiyama alhali ɓarin jikinsa a karkace Ingantacce ne Dinaren da ka ciyar da shi a cikin tafarkin Allah, da dinaren da ka ciyar da shi a 'yanta wuyaye (‘yanta baiwa), da dinaren da ka yi sadaka da shi ga Ingantacce ne Lallai Allah Ya ƙetarewa al'ummata abinda ta yi tunanin shi a zuciya, muddin dai bata aikata ba ko ta yi magana ba Ingantacce ne Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta, Ingantacce ne ‌Haƙiƙa mata da yawa sun kewaye iyalan (Annabi) Muhammad suna kawo ƙarar mazajensu to waɗannan ba zaɓaɓɓunku ba ne Ingantacce ne "Wata Mace bata taba Cutar Mijinta a Duniya ba sai Matar sa ta Hur Al'aini ta ce kada ki cuce shi Allah ya tsine miki saboda a wajenki bako ne ya kusa Ingantacce ne "Da zan Umarci wani Mutum da yayi sujada ga wani wallahi da na Umarci Mace ta yi Sujada ga Mijinta" Ingantacce ne Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hana Auren Musanye Ingantacce ne "Lallai cewa matata ta haifi Bakin Yaro, sai Annabi ya ce Kana da Rakuma? sai ya ce E, sai ya ce yaya launukansu yake? sai yace: jajaye sai yace shin Ingantacce ne Duk wanda yake da iko a cikinku to ya yi aure, domin cewa shi ne yafi rintse ido, kuma ya fi katange farji, wanda ba zai iya ba to na umarce shi da a Ingantacce ne Na haneku da shiga wurin mata" sai wani mutum daga mutanen Madina ya ce: Ya Manzon Allah, shin kana ganin ƙanin miji fa? ya ce: "Ƙanin miji (shi ne) m Ingantacce ne "Baka ga Mujazzar ba dazu ya kalli Zaid Bn Harisah da Usama Bn Zaid, sai ya ce: Lallai wadan kafafuwa sunyi kama da juna" Ingantacce ne "Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida" Ingantacce ne "Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara" Ingantacce ne Babu wata ciyarwarsa agareki Ingantacce ne Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda aka halatta muku mata da su Ingantacce ne Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi- Ya 'yanta Safiyya, kuma ya sanya Yancinta shi ne Sadakinta" Ingantacce ne "Manzon Allah ya shigo wurina kuma a wurina akwai wani Mutum, sai ya ce: Ya Aisha waye wannan ? sai nace: Dan Uwan Shayarwa ta ne, sai ya ce: Ya Aisha Ingantacce ne Mata sun kasance idan Mijinta ya Mutu: sai ta shiga Dan akurkin Da ki, kuma tasanya Mafi mufi daga cikin kayanta kuma babu ruwanta da Turare ko wani a Ingantacce ne "Ya Manzon Allah wata Mata tayi Aure, sai ya ce: "Mai ka bata Sadaki? ya ce: Awan Kwallon Dabino na zinare ya ce: "Allah ya yi Maka al-barka", kayi wa Ingantacce ne To kada ka sani shaida, domin cewa ni bana yin shaida akan zalinci Ingantacce ne An anbaci Azalu ga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- sai ya ce: Kuma babu dayanku da ya aikata ta? saboda babu wani rai da Al Ingantacce ne Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Usman Dan Mazoun Kyamar Aure don Ibada kawai, da kuma yai masa Izini da Mun kebanta da shi Ingantacce ne "Mun kasance Munayin Azalu kuma Qurani yana sauka, sufyan: da ace abu ne da aka hana da Qur'ani ya Hanamu" Ingantacce ne ‌Mace ba zata yi idda ga mamaci sama da kwana uku ba, sai ga miji wata huɗu da kwana goma
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah