Na haneku da shiga wurin mata" sai wani mutum daga mutanen Madina ya ce: Ya Manzon Allah, …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na zamantakewar iyali > Na haneku da shiga wurin mata" sai wani mutum daga mutanen Madina ya ce: Ya Manzon Allah, …

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 2

Rubutun hadisin: Na haneku da shiga wurin mata" sai wani mutum daga muta…

Bayanin hadisin: Na haneku da shiga wurin mata" sai wani mutum daga muta…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsoratar daga cakuɗuwa da mata ajanibai (waɗanda ba muharramai ba), ya ce: Ku kiyaye kawunanku da ku shiga gurin mata, mata kuma su shiga gurinku.

Sai wani mutum daga mutanen Madina ya ce: Shin kana ganin makusantan miji fa; kamar ɗan uwan miji da ɗan ɗan uwansa, da baffansa da ɗan baffansa, da ɗan 'yar uwarsa, da makamancinsu daga waɗanda aure da su yake halatta gare shi da a ce ba mai aure ba ce?

Sai (Annabi) tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: Ku kiyaye shi kamar yadda kuke kiyayar mutuwa! domin kaɗaitaka da 'yan uwan miji mai kaiwa ne zuwa ga fitina da halaka a cikin Addini, makusantan miji banda iyayensa da 'ya'yansa sune mafi cancanta da hani cikin ajnabi; domin kaɗaitaka da makusancin miji tafi yawa daga kaɗaitaka da waninsa, kuma sharri ana tinanin afkuwarsa ne daga gare shi sama da waninsa ba tare da wani inakri akansa ba, kuma domin cewa shi babu makawa daga gare shi , kuma tsare shi ba ya yiwuwa daga gareta, yayin da al'ada ta gudana da sassauci a cikinsa sai namiji ya keɓanta da matar dan uwansa; to shi yana kama da mutuwa a muni da barna, sabanin namiji ajnabi cewa shi ana kulawa daga gare shi.

Koyarwar hadisin: Na haneku da shiga wurin mata" sai wani mutum daga muta…

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · HUKUNCE-HUKUNCEN MATA · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah