Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Usman Dan Mazoun Kyamar Aure d…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Usman Dan Mazoun Kyamar Aure d…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

Teburin Abun ciki :

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya…

عن سعد بن أبي وقاص رضي الله عنه قال: رد رسول الله صلى الله عليه وسلم على عثمان بن مظعون التَّبَتُّلَ، ولو أذن له لاختَصَيْنَا.

Bayanin hadisin: Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya…

Sa'ad Dan abu Wakkas ya rawaito cewa usman Dan maz'oun sabida tsananin kwadayinsa da Ibada, yayi niyyar kawai ya yanke komai na rayuwa ya kama Ibada, sai ya nemi Iinin Anabi cikin hakan ace ya nisanci Mata kuma ya kama bautar Allah bai yi masa Izinin hakan ba, domin barin dadin rayuwa da kama Ibada kawai, yana daga cikin shishigi a addinikuma wannan Rahabaniyya (Maluntar Kiristoci) wadda Sharia tayi hani da ita, kuma Addini na gaskiya shi ne tsayawa da aikin Allah na Ibada da kuma bawa jiki hakkinsa da jin dadin rayuwa, sabida haka cewa Annabi da yayi Izini ga Usman da dayawa daga cikin masu himmar Ibada sunyi hakan.

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · AURE · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.7 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah