Hadisan kan AURE

Musulunci > Ha > Hadith > AURE

Hadisan Manzo 29 da bayani kan «AURE»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan AURE

Ingantacce ne Ku kula da mata da kyau; Don mace an halicce ta ne daga haƙarƙari, kuma idan haƙarƙarin ya karkace sama da ita, idan ka je, zai saita ta, kuma idan ka Ingantacce ne Dayanku yana yin baftisma kuma ya yi wa matarsa d thekan d ofkan wani bawa, don haka watakila zai kwana da ita daga ƙarshen ranar Ingantacce ne Kada wani mumini ya ki wata mumina, in ya ki wata ɗabi’ar daga gareta to zai so wata ɗabi’ar daga gareta Ingantacce ne Daga cikin mafiya sharrin mutane akwai matsayi a wurin Allah ranar tashin kiyama. Namiji ne ya kai wa ga matar ya sadar da shi gare shi, sannan ya bug Ingantacce ne "Idan Mutum ya kirawo Matarsa saboda bukatarsa to taje masa kuma ko da ta kasance takan Tanderu ne" Hasan ne Mafi cikar muminai a imani shi ne mafificinsu a kyawawan ɗabi’u, mafificinku shi ne mafificinku ga iyalinsa Ingantacce ne Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya koya mana jawabin fara magana Ingantacce ne Babu aure sai da waliyyi Ingantacce ne “Duk macen da ta yi aure ba tare da izinin waliyinta ba, to aurenta ɓatacce ne - sau uku - idan ya tare da ita, to sadakin ya kasance nata ne saboda a Hasan ne Wanda ya zo wa matarsa ta duburarta tsinanne ne Hasan ne Na ce: Ya Manzon Allah, menene haƙƙin matar ɗayanmu a kansa?, ya ce; "Ka ciyar da ita idan kaci, ka tufatar da ita idan ka tufatar (da kanka), ko ka Ingantacce ne Wanda yake da mata biyu sai ya karkata zuwa ɗayansu, zai zo ranar alƙiyama alhali ɓarin jikinsa a karkace Ingantacce ne Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta, Ingantacce ne ‌Haƙiƙa mata da yawa sun kewaye iyalan (Annabi) Muhammad suna kawo ƙarar mazajensu to waɗannan ba zaɓaɓɓunku ba ne Ingantacce ne "Wata Mace bata taba Cutar Mijinta a Duniya ba sai Matar sa ta Hur Al'aini ta ce kada ki cuce shi Allah ya tsine miki saboda a wajenki bako ne ya kusa Ingantacce ne "Da zan Umarci wani Mutum da yayi sujada ga wani wallahi da na Umarci Mace ta yi Sujada ga Mijinta" Ingantacce ne Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hana Auren Musanye Ingantacce ne Duk wanda yake da iko a cikinku to ya yi aure, domin cewa shi ne yafi rintse ido, kuma ya fi katange farji, wanda ba zai iya ba to na umarce shi da a Ingantacce ne "Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida" Ingantacce ne Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda aka halatta muku mata da su Ingantacce ne Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi- Ya 'yanta Safiyya, kuma ya sanya Yancinta shi ne Sadakinta" Ingantacce ne "Ya Manzon Allah wata Mata tayi Aure, sai ya ce: "Mai ka bata Sadaki? ya ce: Awan Kwallon Dabino na zinare ya ce: "Allah ya yi Maka al-barka", kayi wa Ingantacce ne An anbaci Azalu ga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- sai ya ce: Kuma babu dayanku da ya aikata ta? saboda babu wani rai da Al Ingantacce ne Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Usman Dan Mazoun Kyamar Aure don Ibada kawai, da kuma yai masa Izini da Mun kebanta da shi Ingantacce ne "Mun kasance Munayin Azalu kuma Qurani yana sauka, sufyan: da ace abu ne da aka hana da Qur'ani ya Hanamu" Ingantacce ne Ba'a Aurar da Bazawara har sai an nemi Izininta, kuma ba'a Aurar da Budurwa har sai an sai ta yarda, sai suka ce Ya Manzon Allah to ta yaya za'a gane Ingantacce ne Ba'a hada tsakanin Mace da gwaggwanta ko kuma tsakaninta da Innar ta Ingantacce ne Yana daga sunna in ya auri budurwa: sai ya yi kwana bakwai a dakinta sannan ya raba kwana, in kuma bazawara ya aura sai yayi kwana uku a wajenta sanna Ingantacce ne Daga Abdullahi Dan Abbas-Allah ya yarda da shi- ya ce Manzon Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce game da 'Diyar Hamza: "Bata halat
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah