Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu b…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أنس بن مالك رضي الله عنه ، قال: حَجَّ النبي صلى الله عليه وسلم على رَحْلٍ رَثٍّ، وقَطِيفة تُساوي أربعة دراهم، أو لا تُساوي، ثم قال: «اللهمَّ حَجَّة لا رِياءَ فيها، ولا سُمْعَة».
Wannan Hadisin yana nuna cewa Manzon Allah SAW yayi hajji akan Taguwa wacce akanta akwai Tsohon Sirdi da Shinfixar da bara wuce Dirhami huxu ba, ko ma qasa da wannan kuxin, sannan ya ce: Wannan Hajjin banyi ta ba don saboda mutane su ganni ko su ji ni, nayi ta ne kaxai dominka, kuma saboda ka yarda da ni
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · HAJJI DA UMRA · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · SIFFAR AIKIN HAJJI · SIFFOFINSA NA HALITTA · ƘANƘAN DA KANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI