Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda na bari bayan abincin Iyalina, da la…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda na bari bayan abincin Iyalina, da la…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda n…

عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «لا يَقْتَسِمُ وَرَثَتي دينارًا ولا درهمًا، ما تَرَكْتُ بَعْدَ نَفَقَة نسائي، ومئونَة عامِلي فهو صَدَقة».

Bayanin hadisin: Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda n…

Wannan Hadisn yana nuna cewa Magadan Manzon Allah SAW ba zasu raba -bayan Mutuwarsa- wani dinare ko irhami daga Dukiyarsa ba; Saboda Shi SAW yana daga cikin Annabawa kuma Annabawa basa gadar da Zinare ko Dirhami; Saboda su basa basa tara Duniya, Kuma kaxai Saqonsu shi ne shiryar da Mutane, to idan aka samu Wata Dukiya bayan Mutuwarsa to abincin Matansa ne, haka kuma na Halifansa ne bayansa, ko kuma duk wanda yake jagorantar Musulmai bayansa, kuma duk abunda ya karu kan hakan to sadaka ne

Rukunan : RABON GADO · FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · ABUBUWAN DA SU KE HANA GADO · CIYARWA · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah