Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman abunda ake samu ga Mamaci, bai samu …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن علي بن أبي طالب رضي الله عنه ، قال: لما غَسَّل النبيَّ صلى الله عليه وسلم ذَهَبَ يَلْتَمِسُ منه ما يُلتمس مِن الميِّت، فلم يَجِدْه، فقال: «بأبي الطيِّب، طِبتَ حيًّا، وطِبتَ ميتًا».
Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman abunda ake samu ga Mamaci, na bunda yake futa daga jikinsa na futsari ko bayan gida ko mai kama da shi, bai samu komai ba, saboda ana iya samun wani abu saboda sakin da gavvai suka yi, sai Ali ya ce: Fansarka da Mahaifina ya Manzon Allah , Kana tsaftace a halin kana da Rai, haka ma bayan ka Mutu
Rukunan : SIRAR ANNABI · WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI · KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI