Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > An karvi ran Manzon Allah SAW kansa yana tsakanin Wuyana da Qirjina, yayin da ransa ya fut…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها ، قالت: «قُبِض رسولُ الله صلى الله عليه وسلم ورأسُه بين سَحْري ونَحْري»، قالت: «فلمَّا خَرَجَتْ نفْسُه، لم أَجِدْ ريحا قَطُّ أطْيَبَ منها».
Nana Aisha Matar Manzon Allah SAW tana bada labarin cewa Manzon Allah SAW ya yi wafati kansa yana tsakanin Wuyanta da Qirjinya, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan
Rukunan : SIRAR ANNABI · WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI