Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gid…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي العَلاء بن عُمير رضي الله عنه ، قال: كنتُ عند قَتادة بن مِلْحان حين حُضِر، فمرَّ رجل في أقْصى الدَّار، قال: فأبْصرْتُه في وجْهِ قتادة، قال: وكنتُ إذا رأيتُه كأنَّ على وجْهِه الدِّهان، قال: «وكان رسول الله صلى الله عليه وسلم مَسَح على وجْهِه».
Abul Ala ya Kasance Umair Bn Milhan -Allah ya yarda dashi- lokacin da Mutuwa ta zo masa, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne saboda fes xinsa da walqiyarsa da kuma haskensa kuma wancan saboda Manzon Allah SAW yashafi fuskar Qatada ne, tun daga wannan lokacin yake da wannan sheqin da walqiyar saboda Al-barkar shafawar Manzon Allah SAW da yayiwa Fuskarsa.
Rukunan : SIRAR ANNABI · SIRA DA TARIHI · KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI