Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Ban tava yin ciwon kai ba ko ciwon Ido tunda Manzon Allah SAW ya shafi fuskata, kuma yayi …
Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن علي بن أبي طالب رضي الله عنه قال: «ما رَمِدْتُ ولا صُدِعْتُ منذ مَسَحَ رسول الله صلى الله عليه وسلم وجْهي، وتَفَل في عيْنِي يوم خَيْبر حِين أعْطاني الرَّايَة».
Aliyu Bn Abi Xalib ya kasance yana fama da Ciwo a Idanuwansa, saboda toka da ta shigar masa a yaqin Khaibar, sai Manzon Allah SAW sai ya shafi fuskarsa kuma yayi tofi a cikin Idanunsa sai ya warke da yardar Allah sannan ya bashi tuta, kuma Allah ya bashi Nasarar buxe ganuwar Khaibar, kuma Ali -Allah ya yarda da shi- cewa shi Ban tava yin ciwon kai ba ko ciwon Ido tunda Manzon Allah SAW ya shafi fuskata, kuma yayi mun tofi a idona a ranar Khaibar lokacin da ya bani Tuta
Rukunan : SIRAR ANNABI · SIRA DA TARIHI · KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI