Na tambayi Abdullahi Bin Amr game da mafi tsananin abunda Mushirikai ga Manzon Allah SAW s…

Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Na tambayi Abdullahi Bin Amr game da mafi tsananin abunda Mushirikai ga Manzon Allah SAW s…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 2

Rubutun hadisin: Na tambayi Abdullahi Bin Amr game da mafi tsananin abun…

عن عُروة بن الزبير، قال: سألتُ عبد الله بن عمرو عن أشد ما صنع المشركون برسول الله صلى الله عليه وسلم ، قال: رأيتُ عُقبة بن أبي مُعَيْط جاء إلى النبي صلى الله عليه وسلم وهو يصلي، فوضع رداءه في عنقه فخنقه به خنقًا شديدًا، فجاء أبو بكر حتى دفعه عنه، فقال: {أَتَقْتُلُونَ رَجُلًا أَنْ يَقُولَ رَبِّيَ اللَّهُ وَقَدْ جَاءَكُمْ بِالْبَيِّنَاتِ مِنْ رَبِّكُمْ} [غافر: 28].

Bayanin hadisin: Na tambayi Abdullahi Bin Amr game da mafi tsananin abun…

Urwa Bn Zubair ya ce: "Na tambayi Abdullahi Bin Amr game da mafi tsananin abunda Mushirikai ga Manzon Allah SAW sai ya ce: Naga Uqubuta Bin Abi Muaix Manzon Allah SAW kuma yana Sallah, sai ya sanya Mayafinsa a wuyansa sai ya shaqeshi shaqa mai tsanani, sai Abubakar ya zo har ya ture shi, sai ya ce: "Yanzu zaku kashe Mutum don yace Allah ne Ubangijinsa, kuma bayan ya zo muku da Ayoyi Mabayyana daga Ubangijinku" {Ghafir: 28) wannan ita ce shaidar mafi munin Abunda Abdullahi ya gani -Allah ya yarda da shi- kuma Urwa ya tsaya kan wannan shi ne ma tsananin abunda ya gani tunda Urwa ya bada labarin cewa Nana Aisha -Allah ya yarda da ita ta bashi labarin sa cewa ta ce da Manzon Allah SAW shi ka tava samun wata rana mafi tsanani a gareka kamar ranar Uhud? sai ya ce: "Na gamu abunda na gamu da shi daga Mutanenki kuma mafi tsananinsu ya kasance a ranar Aqaba lokacin da na gabatar da kaina ga Ibn Abd ya lail Bn Abd Kulal, bai amsa mun ba abunda na so, sai na tafi ina cikin vacin rai a fuskata, ban farka ba sai ina Qarn tha'alib sai na xaga kaina, sai ga girgije ya lulluveni, sai na duba sai Jibril a cikinsa, sai ya irani sai ya ce Allah yaji Maganar Mutanenka gareka, kuma da abunda suka mayar maka, haqiqa ya aiko Maka Mala'ika Duwatsu ka umarceshi da abunda ka so akan su, sai Mala'ikan Duwatsu ya kirani yayi mun Sallam sannan ya ce: ya Muhammad sai ya ce: Wancan sai abunda kaso in kaso in jeho shi akansu ? sai Manzon Allah SAW ya ce: aa ina son son a samu waxanda zasu futo daga ysatsonsu wanda zai bautawa shi kaxai, baya masa Shirka da komai" Buhari da Muslim suka rawaito shi

Rukunan : SIRAR ANNABI · ZAMANIN (RAYUWAR) MAKKA · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah