Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa

Musulunci > Ha > Hadith > Ilimin aida > Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi,…

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: كنتُ مع رسول الله صلى الله عليه وسلم في سوق من أسواق المدينة، فانصرف فانصرفتُ، فقال: «أين لُكَعُ -ثلاثا- ادعُ الحسن بن علي». فقام الحسن بن علي يمشي وفي عنقه السِّخَاب، فقال النبي صلى الله عليه وسلم بيده هكذا، فقال الحسن بيده هكذا، فالتزمه فقال: «اللهم إني أُحبه فأَحبَّه، وأَحبَّ من يحبه». وقال أبو هريرة: فما كان أحد أحب إليَّ من الحسن بن علي، بعد ما قال رسول الله صلى الله عليه وسلم ما قال.

Bayanin hadisin: Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi,…

Abu Huraira ya kasance tare da Manzon Allah SAW a cikin Kasuwa daga cikin kasuwannin Madina, sai Manzon Allah ya ya juya daga Kasuwar sai Abuhuraira ya juyo tare da shi sai Manzon Allah SAW ya zo Xakin Faxima ya ce: Ina Jatitin ? a kirawo mun shi sai Alhasan -Allah ya yarda da shi- ya taso yana tafiya a wuyansa wata laya sai Manzon Allah SAW ya Muqa Hannunsa don ya rungumi Hasan sau Hasan ya mika Hannunsa sai suka rungumi juna sai Manzon Allah SAW ya ce: "Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa" Abu Huraira ya ce: saboda haka babu wanda yafi soyuwa a gareni Kamar Hasan Bn Ali -Allah ya yarda da su= bayan abunda manzon Allah SAW ya ce:

Rukunan : AƘIDA GAME DA IYALAN GIDAN ANNABI · ILIMIN AƘIDA · SIRAR ANNABI · 'YA'YANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · IYALAN GIDAN ANNABI · SIRA DA TARIHI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah