Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Bana kishin Mutuwar wani da Mutuwa da tafi bani tsoro da tsanani kamar Mutuwar Manzon Alla…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها قالت: «ما أَغْبِطُ أحدًا بهَوْنٍ موتٍ بَعْدَ الذي رَأَيتُ مِنْ شدَّة مَوْت رسول الله صلى الله عليه وسلم ».
Nana Aisha tana cewa: lallai cewa ita ba zatayi farin ciki da sauqin Mutuwar wani ba, kuma ba zata yi fatan ta zama mai sauqi ba, bayan abun da ta gani ga Manzon Allah SAW haqiqa tasan cewa tsananin Mutuwa ba ita ce take nuna Mummunan qarshe ga mamaci ba, kuma ba saqinta ba ne yake nuna Karama ba, kuma inda haka ne da Manzon Allah SAW ya kasance Mafi cancantar Mutane da shi, to don haka kada kuji tsoron tsananin Mutuwa, kuma kada kuyi farin cikin don wani ya Mutu ba tare da tsanani ba.
Rukunan : SIRAR ANNABI · WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI