Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba
Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أنس بن مالك رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «كلُّ بني آدم خَطَّاءٌ، وخيرُ الخَطَّائِينَ التوابون».
Mutum bashi da yanci daga zunubi, saboda ya karya lagwansa, kuma baya yin biyayya ga maigidansa cikin aikata abinda ya kira shi, da barin abin da ya hana, amma Madaukaki ya bude kofa ga bayinsa, kuma ya fada cewa mafifitan masu zunubi sune wadanda suka yawaita tuba.
Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · TUBA · FALALOLI DA LADUBBA