Duk abinda mai yawansa yake sa maye to kaɗan ɗinsa haramun ne
Musulunci > Ha > Hadith > Abibciccika da abubuwan sha > Duk abinda mai yawansa yake sa maye to kaɗan ɗinsa haramun ne
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Duk abinda mai yawansa yake sa maye to kaɗan ɗinsa hara…
Bayanin hadisin: Duk abinda mai yawansa yake sa maye to kaɗan ɗinsa hara…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa dukkan abin sha ko abin ci da yake kawar da hankali lokacin da aka ci ko aka sha mai yawa daga gare shi, to cin kaɗan daga gare shi abin haramtawa ne koda bai tafiyar da hankali ba.
Koyarwar hadisin: Duk abinda mai yawansa yake sa maye to kaɗan ɗinsa hara…
- Kiyayewar shari'a akan hankulan mutane.
- Ingancin lura da toshe kafa, hakan ta hanyar kulle dukkan abinda yake kaiwa zuwa waɗannan munanan abubuwan.
- Haramta kaɗan na abinda yake sa maye; domin shi tsani ne ga maye.
- idan kaɗan ɗinsa ko mai yawansa baisa maye ba, to shi ba haramun ba ne.
Rukunan :
ABIBCICCIKA DA ABUBUWAN SHA
· ABUBUWAN SHA NA HARAMUN
· FIƘHU DA USULU
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah