Lallai cewa zukatan 'ya'yan Adam dukkansu (suna) tsakanin yatsu biyu daga yatsun (Ubangiji…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihun adduoi da zikirai > Lallai cewa zukatan 'ya'yan Adam dukkansu (suna) tsakanin yatsu biyu daga yatsun (Ubangiji…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai cewa zukatan 'ya'yan Adam dukkansu (suna) tsakan…

Bayanin hadisin: Lallai cewa zukatan 'ya'yan Adam dukkansu (suna) tsakan…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa zukatan 'ya'yan Adam dukkansu suna tsakanin yatsu biyu daga yatsun (Ubangijin) shi ne al-Rahman kamar zuciya ɗaya; Yana juya ta yadda Ya so; idan Ya so Ya tsayar da ita akan gaskiya, idan kuma Ya ga dama ya karkatar da ita daga gaskiya, kuma jujjuyawarSa a cikin dukkannin zukata kamar tasarrufi ne a abu ɗaya, wani sha'ani ba ya shagaltar da Shi - tsarki ya tabbatar maSa - daga wani sha'anin, sannan (Annabi) tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya yi adu'a sai ya ce: Ya Allah ya Mai jujjuya zukata wani lokaci zuwa ga ɗa'a, wani lokaci kuma zuwa saɓo, wani lokaci kuma zuwa tinawa wani lokaci kuma zuwa rafkana, ka juyar da zukatanmu akan biyayyarKa.

Koyarwar hadisin: Lallai cewa zukatan 'ya'yan Adam dukkansu (suna) tsakan…

Rukunan : FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI · ADDU'O'I DA AKA RUWAITO · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah