Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن ابن عباس رضي الله عنهما قال: «بُعِث رسولُ الله صلى الله عليه وسلم لِأَربعين سَنَة، فَمَكَثَ بِمكة ثلاثَ عشرة سنة يوحَى إليه، ثم أُمِرَ بالهِجْرة فَهاجَر عشر سِنِين، ومات وهو ابنُ ثَلاثٍ وستِّين».
Hadisin yana nuna cewa An aiko manzon Allah SAW yana Xan Shekara Arba'in, kuma ya zauna a Makka Shekara goma sha Uku ana yi masa Wahayi, Sannan Allah ya umarce shi da yayi Hijira sai yayi Hijira zuwa madinaShekara goma, kuma ya Mutu a Madinan yana Xan Shekara Sittin da Uku
Rukunan : SIRAR ANNABI · AIKO SHI (MANZON ALLAH) TSIRA DA AMINCI ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI