Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sany…

Musulunci > Ha > Hadith > Kwaikwayon da aka hana > Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sany…

Wanda ya ruwaito hadisin: Nasa'i ya rawaito shi cikin Alkubra da Ibnu Majah da ma'anarsa haka kuma Ahmad suka ruwaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…

Bayanin hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi addu'a da korewa da nisantarwa daga rahamar Allah ga dukkan namijin da ya yi kama da mace a cikin tufafin da suka keɓanci mata; daidai ne a cikin kama ne ko launi ko kaifiyya ko hanyar sanyawa da ado ko wanin haka. Ko mace ta yi kama da kayan da suka keɓanci maza kamar haka, kuma shi laifi ne babba daga manyan laifuka.

Koyarwar hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare…

Rukunan : KWAIKWAYON DA AKA HANA · FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · TUFAFI DA KWALLIYA · ILIMIN AƘIDA · FIƘHU DA USULU · ƘAUNA DA BARRANTA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah