Idanun da wuta bata taba su ba: ido mai kuka saboda tsoron Allah, ido mai kiyaye hanyar Al…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Idanun da wuta bata taba su ba: ido mai kuka saboda tsoron Allah, ido mai kiyaye hanyar Al…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Idanun da wuta bata taba su ba: ido mai kuka saboda tso…

عن ابن عباس رضي الله عنهما مرفوعاً: «عَيْنَانِ لاَ تَمسُّهُمَا النَّار: عَيْنٌ بَكَتْ من خَشْيَة الله، وعَيْنٌ بَاتَت تَحْرُسُ في سَبِيل الله».

Bayanin hadisin: Idanun da wuta bata taba su ba: ido mai kuka saboda tso…

Ma'anar hadisin: Wuta ba ta taba ido mai kuka saboda tsoron Allah Madaukaki, yayin da mutum ya tuna girman Allah da ikonsa na bautar da bayinsa da tuna halin da yake ciki da kuma gazawarsa cikin gaskiyar Allah Madaukaki. Yana kuka da begen rahamar sa da kuma tsoron azabarsa da fushin sa, saboda wannan anyi alkawarin samun kubuta daga wuta. Da kuma wani ido wanda wuta bata taba shi ba, wanda shine: Duk wanda ya kiyaye saboda Allah Madaukakin Sarki a bude da wuraren fada domin kiyaye rayukan musulmai. Da kuma fadinsa: "Wuta ba ta taba su ba." Wannan daga furucin sashi ne da nufin duka, kuma abin da ake nufi shi ne cewa duk wanda ya yi kuka saboda tsoron Allah Madaukaki da wanda ya kiyaye a tafarkin Allah, Allah Madaukaki ya hana jikinsu zuwa wuta.

Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · AYYUKAN ZUKATA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah