Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Duk wanda ya ji tsoronsa ya fi yawa a ciki, kuma duk wanda ya kai matakin kasa, to ya sami…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «مَنْ خَافَ أَدْلَجَ، ومَنْ أَدْلَجَ بَلَغَ المنْزِلَ، أَلَا إِنَّ سِلْعَةَ اللهِ غَالِيَةٌ، أَلَا إِنَّ سِلْعَةَ اللهِ الجَنَّةُ».
Duk wanda yaji tsoron Allah Madaukakin Sarki, to, ya juya baya ga barin zunubai kuma yayi qoqarin yi maSa da'a, Tsarki ya tabbata a gare Shi. Don haka kayan da Allah ke da su abin kauna ne, kuma aljanna ce wacce farashinta bai cancanci komai ba sai dai bayar da kai da kuma kudi.
Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · AYYUKAN ZUKATA · TSARKAKE ZUKATA · FALALOLI DA LADUBBA