Musulunci > Ha > Hadith > Alurani mai girma da ilimansa > Mun kasance tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alhali mu muna …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1Jundub ibnu Abdullahi - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Mun kasance tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alhali mu muna samari mun kusa balaga, ƙarfafa masu tsananin ƙarfi, sai muka san imani a wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - kafin mu koyi Alƙur'ani, sannan muka koyi Alƙur'ani, sai imaninmu ya ƙaru da shi.
Rukunan : ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA · BINCIKE-BINCIKE GAMAMMU NA ALƘUR'ANI · ILIMIN AƘIDA · LADUBBAN KARATUN ALƘUR'ANI DA NA MAHADDATANSA · SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE · ƘARUWAR IMANI DA RAGUWARSA