Hadisan kan ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA

Musulunci > Ha > Hadith > ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA

Hadisan Manzo 64 da bayani kan «ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA

Ingantacce ne Gangaran a karatun Alƙur'ani yana tare da manyan mala'iku masu biyayya ga Allah, kuma wanda yake karanta Alƙur'ani kuma yake guragura a cikinsa yana m Ingantacce ne Baka ga Wasu Ayoyi da aka saukar da su ba a wannan Daren ba'a tava ganinsu ba? Falaqi da Nasi Ingantacce ne Lallai cewa Allah yana daga Darajar wasu Mutane da wannan littafin kuma ya sauke Darajar wasu Ingantacce ne Ya kai Jibril na aiko ka zuwa Al-umma Ba'uwa cikinsu akwai Tsohuwa, da Tsoho, da kuma Yaro da baiwa, kuma Mutumin da bai tava karanta wani littafi ba Ingantacce ne An tambayi Ibn Abbas da Muhammad Bn Al-hanafiyya: shin Annabi SAW ya bar wani abu? sai suka ce: babu abunda ya bari banda abunda yake tsakanin Bangway Ingantacce ne Wani lokaci yakan zo mun kwatankwacin Qararrawa, kuma yafi tsanani a gare ni, sai ya rabu da ni kuma na riqe abunda ya ce mun, kuma wani lokacin yana Ingantacce ne Annabin Allah SAW ya kasance idan an saukar Masa da Wahayi yakan shiga qunci fuskarsa ta turvune Ingantacce ne Lalai cewa yana sauka ga Manzon SAW a safiya mai tsananin Sanyi, sannan goshinsa ya riqa tsatsafar da gumi Ingantacce ne Ku kawata Muryarku da Qur'ani Ingantacce ne Tir da xayansu da yake cewa Na manta Aya kaza da kaza, aa an mantar da shi ku riqa tuna Qur'ani, saboda shi ne mafi saurin mantawa daga zukatan Maza s Ingantacce ne ‌Ku karanta Alƙur’ani domin zai zo ranar alƙiyama yana mai ceton ma'abotansa Ingantacce ne Ku karanta Al-qur'ani abunda zukatanku suka fahimta, to idan kuma kuka sava to ku tashi ku barshi Hasan ne Da wannan aka Umarce ku? cewa ku riqa jifan littafin Allah da Shashinsa? kuma Al-ummai sun vata kafinku a irin wannan, lallai ku ba komai bane a cikin Ingantacce ne Kada kuyi jayayya a cikin Qur'ani saboda Jayayya a cikinsa Kafirci ne Ingantacce ne Abubuwa biyu nafi tsoro ga Al-umma ta Al-qur'ani da kuma Nono, Amma tsorona da nono saboda zasu riqa bin kauyuka kuma suna bin son ransu kuma suna bar Ingantacce ne Umar, Allah ya yarda da shi, ya kasance yana shiga wurina tare da dattawan wata cikakke, don haka sai kace wasu daga cikinsu sun samu kansu a ciki Ingantacce ne Ya kai baffana, ka ce : Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kalma ce wacce zan kafa maka hujja da ita awurin Allah Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce mini: «Ka yi mini karatu Ingantacce ne Babu hassada sai a cikin mutum biyu: mutumin da Allah ya bashi kudi, sai ya yi mulkin halakar sa da gaskiya, da kuma mutumin da Allah ya bashi hikima Ingantacce ne Allah - daukaka da daukaka - sun bi wahayi zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kafin rasuwarsa har ya mutu mafi yawa Ingantacce ne Lallai cewa Annabi ya aika Wani Mutum a wani yaki sai ya kasane yana" karantawa abokansa in yana jansu Sallah, Sai yake cika karatunsa da: Kulhuwa. Ingantacce ne Ku karanta Alqurani domin zai zo Ranar Alkiyama mai ceton Ma'abotansa Ingantacce ne Lallai cewa kwatankwacin ma’abocin Alƙur'ani kamar kwatankwacin ma'abocin dabaibayayyun raƙuma ne, idan ya kula da su sai ya riƙesu, idan kuma ya sake Ingantacce ne Ka yi albishir da haske biyu da aka ba ka su, wanda ba'a bawa wani Annabi kafinka ba; Ita ce Fatihatul Kitab, da ƙarshen suratul Baƙarah, ba za ka kar Ingantacce ne Ku dinga maimaita wannan Alƙur’anin, ina rantse muku da wanda ran Muhammad yake a hannunSa ya fi saurin kufcewa sama da raƙumin da ya ke a dabaibayi Ingantacce ne Mafi alherinku shi ne wanda ya koyi Alkur’ani kuma ya koyar da shi Ingantacce ne Kada ku mayar da gidajenku makabarta, Shaiɗan yana guduwa daga gidan da ake karanta Surat Al-Bakarah a cikinsa Ingantacce ne Kwatankwacin muminin da yake karanta AlKur'ani kamar gawasa ne, kanshinta mai dadi ne, kuma dandanonta mai dadi ne, kuma kwatankwacin muminin da ba ya Ingantacce ne Wanda ya haddace ayoyi goma daga farkon Suratul Kahf, za'a tsare shi daga Dujal". A cikin wata riwayar: "Daga ƙarshen Suratul Kahf Ingantacce ne Wanda ya karanta ayoyi biyu na ƙarshen Suratul Bakara da daddare sun ishe shi Hasan ne Duk wanda ya karanta wani harafi daga littafin Allah, to, yana da lada, kuma kowane lada za a ninkashi goma Ingantacce ne Alkiyama ba zata tashi ba har sai rana ta bullo ta mafadarta, idan ta bullo mutane suka ganta sai su yi imani gaba dayansu Ingantacce ne Za’a zo da mtuwa kamar siffar farin rago da sirkin baki Ingantacce ne Kada ku gasgata mazowa littafi kuma kada ku karyatasu, ku ce: {Mun yi imani da Allah da abinda aka saukar mana} Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya sanin rabewar sura har sai {Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai} ta sauka a Hasan ne Za'a ce da ma'abocin Alkur’ani: Karanta ka daukaka, ka rera kamar yadda ka kasance kana rerawa a duniya, domin cewa matsayinka zai tasayane a karshen Hasan ne sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ba sa koyan wasu goman daban har sai sun san abin Ingantacce ne Yakai baban Al-Munzir, shin ka san wacce aya ce daga littafin Allah mafi girma tare dakai?" ya ce: Na ce; {Allah wanda babu wani abin bautawa da gas Ingantacce ne Lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya zo wa shinfidarsa kowanne dare yana taro tafikansa, sannan ya yi Ingantacce ne Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne Ingantacce ne Idan kaga wadanda suke bin masu kama da juna daga gareshi to wadannan su ne Allah Ya ambata, to ku gujesu Mai Rauni ne Za'a kirga a binda suka ha'inceka suka saba maka suka yi maka karya, da kuma ukubar da ka yi musu Ingantacce ne Lallai abin da kake faɗa kuma kake kira zuwa gareshi mai kyau ne, ina ma dai ka sanar da mu cewa akwai kaffara ga abin da muka aikata Ingantacce ne Ya ku mutane lallai Allah Ya kawar muku da wautar Jahilci da jiji da kai da iyayen da take sa su Hasan ne {Sannan lallai wallahi za a tambayeku a wannan yinin game da ni'ima} Ingantacce ne Allah - maɗaukakin sarki Ya ce: Na raba sallah tsakanina da tsakanin bawaNa gida biyu, bawaNa yana da abin da ya roƙa Ingantacce ne Mun kasance tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alhali mu muna samari, sai muka san imani kafin mu koyi alƙur'ani, sannan m Ingantacce ne Babu wani Annabi daga cikin Annabawa face an ba shi daga cikin ayoyi waɗanda mutane za su yi imani da shi Ingantacce ne An tambayi Anas yaya karatun Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yake? sai ya ce: «Ya kasance yana yin madda Ingantacce ne Cewa an tambayeta game da karatun Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - Hasan ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana karantar da mu Alƙur'ani a kowanne hali muddin dai bai kasance yana da j Ingantacce ne Na rantse da wanda raina yake hannunSa, lallai cewa ita ta yi daidai da ɗaya bisa uku na Alƙur'ani Ingantacce ne a'a ku ce: Mun ji mun bi, muna neman gafarKa ya Ubangijinmu makoma tana wurinKa Ingantacce ne Wata aya a cikin littafinku kuna karantata, da a ce agurinmu mu Yahudawa ta sauka da mun riƙi ranar idi Hasan ne Lallai Allah - Mai girma da ɗaukaka - Ya saukar da: {Duk wanda bai yi hukunci da abin da Allah Ya saukar ba to waɗannan sune kafirai} Ingantacce ne Mabuɗan gaibu biyar ne Ingantacce ne {Shin yanzu kwa mayar da shayar da mai aikin Hajj da kuma raya Masallaci mai alfarma kamar wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira}[al-Taubah: 19] Ingantacce ne Da a ce mutum ya yi nufin yin fanɗara alhali shi yana Adan Abyan da Allah Ya ɗanɗana masa azaba mai raɗaɗi Ingantacce ne An saukar min da wasu ayoyi (waɗanda) ba'a taɓa ganin kwatankwacinsu ba ko sau ɗaya, Falaƙi da Nasi Ingantacce ne Haƙiƙa an saukar mini da wata aya ita ce mafi soyuwa gareni daga duniya da abinda ke cikinta baki ɗaya
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah