Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana ambaton Allah a kodaya…
Musulunci > Ha > Hadith > Alurani mai girma da ilimansa > Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana ambaton Allah a kodaya…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya…
عن عائشة رضي الله عنها قالت: كَانَ النَّبِيُّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَذْكُرُ اللهَ عَلَى كُلِّ أَحْيَانِهِ.
Bayanin hadisin: Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya…
Nana A'isha uwar Muminai Allah Ya yarda da ita, tana ba da bayanin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana tsananin kwaɗayi a kan yin ambaton Allah maɗaukaki, kuma ya kasance yana ambaton Allah a kowanne lokaci da kowanne yanayi.
Koyarwar hadisin: Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya…
- Ba a sharɗanta tsarkin ƙaramin hadasi ko babba a ambaton Allah ba.
- Dawwamar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi a ambaton Allah maɗaukaki.
- Kwaɗaitarwa a kan yawaita ambaton Allah maɗaukaki a kowanne lokaci domin koyi da Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, sai a yanayin da aka hana ambaton Allah kamar lokacin biyan buƙata.
Rukunan :
ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
· BINCIKE-BINCIKE GAMAMMU NA ALƘUR'ANI
· HUKUNCE-HUKUNCEN ALƘUR'ANI DA MUS'HAFAI
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
الله أكبر
Allah Shi ne Mafi Girma