Hadisan kan CINIKAYYA

Musulunci > Ha > Hadith > CINIKAYYA

Hadisan Manzo 13 da bayani kan «CINIKAYYA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan CINIKAYYA

Ingantacce ne Ɗayanku ya ɗauki igiyarsa, ya zo da curin itatuwa a gadan bayansa, ya saida su, Allah Ya kame fuskarsa da su, shi ne yafi alheri gare shi daga ya roƙi Ingantacce ne Annabi -SAW- ya sayi rakumi daga wurinsa, kuma ya auna masa shi kuma ya auna. Ingantacce ne "Lallai cewa Manzon Allah ya hana Al-Munabaza: Kuma yana nufin Mutum ya jefa Rigarsa zuwa wani Mutum kafin ya juyashi, ko ya dubashi, kuma ya hana Al- Ingantacce ne "Lallai Manzon Allah ya hana saida "yayan Itatuwa har sai sun bura, aka ce Maye Bura din yace har sai ya fara yin ja, ya ce baka ganin idan Allah ya h Ingantacce ne Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya hana sai da yayan itace har sai sun bura ya hana mai saye da kuma mai sayarwa Ingantacce ne "lallai Annabi ya Hana siyar da Walittaka ko kyautarta" Ingantacce ne Ka ku tari hanya, kuma kada dayanku yayi cikin akan cinikin Dan uwansa, kuma kada kuyi keta, kuma kada Mutumin birni ya siyarwa da Mutumin kauye kayan Ingantacce ne Annabi ya hana Dan Gari ya siyarwa da Dan Kauye, (kayansa a Kasuwa), kuma kada kuyi keta, kuma kada wani daga cikinku yayi ciniki akan cinikin Dan Uwa Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a garesu- "cewa lallai Annabi ya hana cin kudin kare, Da Sadakin karuwanci, da kuma ladan b Ingantacce ne ko kana ganin na yi ta yi maka tayi don in kwace maka Rakuminka? Karbi Rakuminka da kudinka, na barmaka shi Ingantacce ne "Cewa Manzon Allah yayi sauki cikin cinikin Al-araya, cikin Buhu biyar ko kasa da buhu biyar" Ingantacce ne "Lallai cewa Annabi yayi rangwame ga mai Ariyya: ya siyar da ita kafin ta bushe" Ingantacce ne Kun yi rantsuwa mai yawa a cikin siyarwa, saboda ciyarwa, to, sai ta fita
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah