Lallai cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a garesu- "cewa lallai Annabi y…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Lallai cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a garesu- "cewa lallai Annabi y…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabb…

عن أبي مسعود رضي الله عنه «أن رسول الله صلى الله عليه وسلم نهى عن ثمن الكلب، ومَهْرِ البغي، وحُلْوَانِ الكَاهِنِ».

Bayanin hadisin: Lallai cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabb…

Hanyoyin neman Arziki na Halak suna da yawa, kuma Allah ya sanya su a maimakon wasu Munanan hanyoyiwadanda basu da Albarka, to yayin da hanyoyin farko ta wadatar da Mutum ga barin hanyoyin na biyun, kuma da kasancewa hanyoyin na biyun barnarsu ta girmama kuma babu wani amfani da yake biye da shi, sai Shariah ta Haramta miyagun hanyoyin baki daya, wadan nan sunehanyoyi Ukun: 1.Sai da Kare: don shi Najasa ne kuma kazanta ne. 2.kuma da abinda karuwa ta karba na ladan fajircinta, wanda da shi take bata Duniyarta da Lahirarta. 3.Kwatankwacinsa abinda Boka da 'Yan Bori da Masu batar da Mutane, daga cikin wadanda suke Da'awar Gaibu da kuma iko kan dukkan Halittu, suke damfarar Mutane -Da Karyarsu- don su wawashe musu Dukiyoyinsu, sai su ci dukiyar ta hanyar barna, kuma dukkan wadan nan hanyoyi sun munana kuma sun haramta, kuma bai halatta a aikata su, haka kuma bada wani lada akansu, kuma Allah ya canza musu da Mafi Alkairi halattacce kuma mai tsafta.

Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · CINIKAYYA · SHARUƊAN CINIKI · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah