Na Hore ku da ji da kuma biyayya cikin Matsuwarka da kuma Yalwatarka, da cikin jin dadi da…

Musulunci > Ha > Hadith > Daawa da hisba > Na Hore ku da ji da kuma biyayya cikin Matsuwarka da kuma Yalwatarka, da cikin jin dadi da…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Na Hore ku da ji da kuma biyayya cikin Matsuwarka da ku…

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «عليك السمع والطاعة في عُسْرِكَ ويُسرك، ومَنْشَطِكَ ومَكْرَهِكَ، وأثَرَة ٍعليك».

Bayanin hadisin: Na Hore ku da ji da kuma biyayya cikin Matsuwarka da ku…

A cikin wannan Hadisin cewa shi ya wajaba akan Musulmi Ji da kuma biyayya ga Shugabanni akan kowane hali, matukar dai basu yi Umarni da Sabo ba ko kuma sun dorawa Mutane abunda ba za'a iya ba, kuma koda akwai wuya cikin abunda suka dora din wani lokaci, kuma ko da wasu daga cikin hakkokinsu zasu rasa, saboda gabatar da Maslaha gamammiya akan Maslaha kebantacciya

Rukunan : SIYASA A SHARI'ANCE · HAƘƘIN SHUGABA A KAN MABIYA · DA'AWA DA HISBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah