Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Duk wanda ya yi Azumi daya Saboda Allah Allah zai sanya wani gwalalo tsakaninsa da Wuta ka…
Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي أمامة رضي الله عنه مرفوعاً: «من صام يوماً في سبيل الله جعل الله بينه وبين النار خَنْدَقًا كما بين السماء والأرض».
Cikin wannan Hadisin akwai Bayanin Falalar Azumin wata Rana daya Sabida Allah, yadda Allah zai tserar da shi daga Wuta kuma ya nisanta shi ga barinta Kamar nisan sama da Kasa.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · FIƘHU DA USULU · FALALAR AZUMI