Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > "Kowane Mamaci ana rufe littafin aikinsa sai mai zaman dako a tafarkin Allah, shi ne kadai…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن فَضَالَةُ بنُ عُبَيْدٍ وسلمان الفارسي وعقبة بن عامر الجهني رضي الله عنهم مرفوعاً: «كُلُّ مَيِّتٍ يُخْتَمُ على عَمَلِهِ إلا الُمرَابِطَ في سبيل الله، فإنه يَنْمِي لَهُ عَمَلَهُ يوم القيامة، ويُؤَمَّنُ فتنة القبر».
Kowane Mamaci ladan aikinsa yana tsayawa da Mutuwarsa, ba’a rubuta masa komai sabo, sai mai aman dako a tafarkin Allah,shi ne wanda yakr gadin Iyakokin Musulmai saboda Allah saboda haka Allah ya Aurtashi da wanzuwar ladan aikinsa, kuma za’a amuntar das hi daga fitinar Kabari kuma Mala’iku biyu ba asu tambayar shi ba
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · FALALAR JIHADI