Hadisan kan JIHADI

Musulunci > Ha > Hadith > JIHADI

Hadisan Manzo 51 da bayani kan «JIHADI»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan JIHADI

Ingantacce ne "Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin wata da kuma tsayuwar Sallarsa, kuma idan Mutum ya Mutu (yanayi) za'a rika rubuta masa lada kama Ingantacce ne "Kowane Mamaci ana rufe littafin aikinsa sai mai zaman dako a tafarkin Allah, shi ne kadai ake ci gaba da bashi lada har Ranar Al-kiyama, kuma za'a ts Ingantacce ne Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a Ingantacce ne Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce Ingantacce ne Ya zowa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai, kuma yana cikin tafiya Ingantacce ne Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi a kashe, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su Ingantacce ne Zaman dakon yini ɗaya saboda Allah shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta Ingantacce ne Wanda ya yi yaƙi dan kalmar Allah ta zama maɗaukakiya, to shi ne sabo da Allah Ingantacce ne Yin sammako ko yammaci don Allah shi ne mafi alheri: a cikin fitowar Rana da faduwarta Ingantacce ne Manzo tsira da amincin Allah ya raba ganimar yaki: Sai ya baiwa doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya. Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna Ingantacce ne Ba wani wanda aka yi wa rauni a tafarkin Allah face sai ya zo Ranar Alkiyama, raunin nasa yana jini: kalarsa kalar jini, kanshinsa kuma kanshin almisk Ingantacce ne Duk wanda ya kashe wani (a wajen yaqi) yana da kayansa da abun da yake tare da shi na ganima Ingantacce ne Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara Ingantacce ne Wanda ya roki Allah shahada da gaskiya, Allah Zai kai shi matsayin shahidai, koda ya mutu akan shinfiɗarsa Ingantacce ne wani mutum ya ce wa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - a ranar Lahadi: Shin kun ga ko an kashe ni, ina nake? Ya ce: “A sa Ingantacce ne Duk wanda ya shirya mayaki a tafarkin Allah to hakika ya yi yaki, wanda ya maye gurbin wani mayaki a tafarkin Allah (a gidansa) da alheri to hakika ya Ingantacce ne Babu wani Annabin da Allah Ya aiko shi a cikin al'ummarsa kafinni, sai ya kasance akwai Hawariyawa daga al'ummarsa, da sahabban da suke riko da sunnar Ingantacce ne Ku jefa 'ya'yan Isma'ilu, saboda mahaifinku maharba ne Ingantacce ne Allah na gafarta wa shahidi komai sai addini. Ingantacce ne «Za'a bude muku kasa she, kuma Allah zai isar muku, saboda haka kada dayanku yayi wasa da Rabonsa» Hasan ne Yi nasara saboda Allah, duk wanda ya yi yaki saboda Allah ya zarce rakumi mace kuma ya cancanci aljanna Ingantacce ne Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri Ingantacce ne Mutumin da ya yi kuka saboda tsoron Allah ba zai shiga wuta ba har sai madara ta dawo a cikin nono, kuma babu tarin kura saboda Allah da hayakin Jahan Ingantacce ne Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin Allah ba, kuma wuta ta shafe shi Hasan ne Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi Ingantacce ne Misalin mujahid a tafarkin Allah shi ne misalin mai azumi yana tsaye ga ayoyin Allah wanda ba ya kasawa daga azumi, ko salla, har sai mujahid din ya d Ingantacce ne Duk wanda ya turke Doki Saboda Allah, don yayi Imani da Allah, kuma ya gasgata da Alkawarinsa, to cewa koshinsa da kuma Ruwansa da Bayan gidansa da fu Ingantacce ne Ya Abu Sa'id, wanda ya yarda da Allah a matsayin Ubangiji, da Musulunci a matsayin Addini, da (Annabi) Muhammad a matsayin Annabi, aljanna ta wajaba a Ingantacce ne Duk wanda ya jefa kibiya a cikin hanyar Allah to ya 'yanta adalci Ingantacce ne Duk wanda ya yi yaki a tafarkin Allah daga wani mutum musulmi wanda ya fi makiyayi, aljanna ta wajaba a gare shi, kuma duk wanda ya ji rauni a tafarki Ingantacce ne A'a, na gan shi a cikin wuta a cikin rigar shuki ko alkyabba Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka a shekarar da aka ci nasara, tare da Mai yawan gafara a kansa, lokacin da Ingantacce ne Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun kasance kan ku a rarrabe sai kuma ya hada kanku dani ? kuma Ingantacce ne Yaki Dan yaudara ne Ingantacce ne Yawon buda ido na al'ummata na jihadi saboda Allah - mai girma da daukaka Ingantacce ne "Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki Ingantacce ne Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Ingantacce ne Babu wasu kwanaki da aiki na ƙwarai a cikinsu ya fi soyuwa a wurin Allah sama da waɗannan kwanakin". Wato kwanaki goman Ingantacce ne Waye a cikinku yabar abinda ya saba ya bayarwa a gidansa, da dukiyarsa na Al-khairi to yana da kwatankwacin rabin ladan Mai futa Ingantacce ne "Dawowa daga Yaki kamar Tafiya yakin ce" Ingantacce ne Babu wata rundunar Yaki ko Sariyya da zatayi yaki har ta samo Ganima, kuma ta dawo Kalau sai ya Kasance sun gaggauta kaso biyu na ukun Ladansu ne, kum Ingantacce ne Duk wanda ya koyi Harbin Kibiya, sannan ya barshi ya Manta, to baya tae da mu, ko kuma hakika yayi Sabo Hasan ne Duk wanda bai yi yaki ba ko kuma ya shirya Mayaki ko kuma ya Wakilci Mayakin da Alkairi a cikin Iyalansa, Sai Allah ya same shi da Makwakwashiya kafin Ingantacce ne Duk wanda bai yi yaki kuma bai zantar da kansa zai yi yaki ba to zai mutu cikin Sifar Munafurci Ingantacce ne Ku yaƙi mushrikai da dukiyoyinku da rayukanku da kuma harsunanku Ingantacce ne Wanda ya kashe kafirin amana ba zai ji ƙamshin aljanna ba, kuma ƙamshinta ana samunsa daga (tsawon) tafiyar shekara arba'in Ingantacce ne ‌Wasu mutane zasu zo a ƙarshen zamani masu ƙananan shekaru masu raunin hankula, suna faɗin mafi alherin zancen halitta (suna yawaita karatun Alƙur'ani Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai taɓa yaƙar wasu mutane ba har sai ya kirasu (zuwa ga Addini) Ingantacce ne Lallai ni na umarceku da ku qona wane da wane, kuma lallai wuta ba wanda yake Azaba da ita sai Allah, saboda haka idan kuka same su to ku kashe su Ingantacce ne ‌Babu wanda yake yin azaba da wuta sai Ubangijin wuta
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah