"Dawowa daga Yaki kamar Tafiya yakin ce"

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > "Dawowa daga Yaki kamar Tafiya yakin ce"

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Daud Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: "Dawowa daga Yaki kamar Tafiya yakin ce"

عن عبد الله بن عمرو بن العاص رضي الله عنهما مرفوعاً: « قَفْلَةٌ كَغَزْوَةٍ ».

Bayanin hadisin: "Dawowa daga Yaki kamar Tafiya yakin ce"

A cikin wannan Hadisin Akwai bayanin Falalar Allah Madaukakin Sarki ga bayinsa a lokacin da suka sauke Nauyin Ibadu Saboamar yadda ake basu lada lokacinj tafiya zuwa gareta; haka ake basu lada lokacin da suke dawowa ma daga sauke ta, don haka Annabi ya bada Labarin cewa Mai dawowa daga Yaki kamar Mai tafiya yakin ne, kuma daidai suke a wajen lada, Kamar yadda ake rubuta takun Mai tafiya Masallaci da kuma dawowarsa zuwa iyalansa.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · FALALAR JIHADI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah