Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata aga…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata aga…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsi…
Bayanin hadisin: Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsi…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ga wata mace an kashe ta a ɗaya daga cikin yake-yake, sai ya yi inkarin kashe mata da kananan yara waɗanda basu isa mafarki ba.
Koyarwar hadisin: Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsi…
- Wanda bai yi yaki ba cikin mata da yara, da wanda ke cikin hukuncinsu na tsofaffi da masu ibada, domin cewa su ba'a kashe su, muddin dai waɗannan basu kasance daga ma'abota ra'ayi da taimako akan yakar musulmai ba, idan sun kasance hakan to za'a kashe su.
- Hani akan kashe mata da yara; domin su ba sa yakar musulmai, abin nufi a yaki a tafarkin Allah - Maɗaukakin sarki - (shi ne) karya karfin mayaka kawai; har Da’awar gaskiya ta kai zuwa ga mutane baki ɗaya.
- Jin kan Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - har a fagen yaki.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· JIHADI
· FIƘHU DA USULU
· LADUBBAN JIHADI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah