Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin Allah ba, kuma wuta ta shafe shi
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin Allah ba, kuma wuta ta shafe shi
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin A…
Bayanin hadisin: Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin A…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi albishir da cewa wanda ƙura ta samu diga-digansa alhali shi yana yaƙi a tafarkin Allah cewa wuta ba zata shafe shi ba.
Koyarwar hadisin: Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin A…
- Albishir ga mai yaƙi a tafarkin Allah da tsira daga wuta.
- Ya ambaci diga-digai duk da cewa ƙura tana game dukkan jiki; domin cewa mafi yawancin mayaƙa a wancan zamanin masu tafiyar ƙasa ne, diga-digai kuwa suna ƙura akowane hali.
- Ibnu Hajar ya ce: Idan mujarradin taɓa ƙura ga diddige yana haramta masa wuta; to ta yaya ga wanda ya yi ƙoƙari iya ƙoƙarinsa ya ƙarar da ƙarfinsa.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· JIHADI
· FIƘHU DA USULU
· FALALAR JIHADI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الحمد لله
Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah