Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa kusa da Ubangiji a cikin (kason) dare na kars…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihun adduoi da zikirai > Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa kusa da Ubangiji a cikin (kason) dare na kars…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa kusa da Ub…
Bayanin hadisin: Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa kusa da Ub…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa Ubangiji - tsarki ya tabbatar maSa - Shi ne mafi kusa ga bawa a lokacin sulusin dare na karshe; idan an datar da kai kuma ka samu iko - ya kai mumini - da ka kasance daga jumlar masu bauta masu sallah masu ambatan Allah masu tuba a wannan lokacin to shi wani al'amari ne wanda yana kamata a ci ribarsa da kokari a cikinsa.
Koyarwar hadisin: Mafi kusancin lokacin da bawa yake kasancewa kusa da Ub…
- Kwaɗaitar da musulmi akan zikiri a karshen dare.
- Fifikon lokuta a tsakaninsu ga zikiri da addu'a da sallah.
- Mirik ya ce: A cikin banbanci tsakaknin faɗinsa: "Mafi kusancin lokacin da Ubangiji ya fi kusa da bawa", da tsakanin faɗinsa: " Mafi kusancin lokacin da bawa yake kusa da Ubangijinsa alhali shi yana mai sujjada': Abin nufi a nan bayanin lokacin kasancewar Ubangiji Shi ne mafi kusa ga bawa shi ne tsakiyar dare, abin nufi a can bayanin kusancin halayen bawa ga Ubangiji alhali shi yana halin sujjada.
Rukunan :
FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI
· SABABAI NA AMSAR ADDU'A DA MASU HANA AMSARTA
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye